Main menu

Pages

 YADDA ZAKA SAMU KUDI A GRAMFREE PLATFORM.


Yadda zaka samu kudi ta hanyar gramfree da farko zaka danna wannan link din.Click Link


Click LinkIdan ka shiga zasu zabi kayi sign in da facebook ko Google.


To kayi sign in da facebook, idan ka shiga zakaga wannan fuskar.
Mai dauke da gidaje (square) hudu.


Akwai Rolls, Invited friends, Smart Contract, Watched Videos.


Rolls: akwai free roll da zakayi duk bayan hour daya, Zaka samu 0.1 Gram.


To adadin rolls din da kayi shi zai nuna a akwatin da aka rubuta rolls.


Invited: Nan kuma adadin mutanen da kayi inviting sune zaka ga adadin yawansu a ciki.Smart Contract; Nan kuma wajene da ake sign in and confirmation.a sign in ana samun 10 Gram, "take nd confirm" kuma ana samun 0.7 Gram.


Watched Videos: anan kuma videos ne zaka kalla guda 5 na tsawon minti daya. Kullum za a ba da wannan video 5. To adadin videos din da ka kalla su zaka gani a ciki


So duk iya adadin yawan da kayi kowanne shine zaka gani cikin kowane akwati.


Minimum withdrawal kuma 500 Gram ne. Akwai hanyoyin withdrawal da yawa, akwai ta bitcoin, Bank account, payeer, paypal da duk wata hanyar withdrawing da tafi maka sauki ita zakabi.Idan za ay inviting, za a shiga Go to Referrals, da an shiga sai ay copying link din sai ka tura ma wanda kakeso ya shigo.


Akwai lottery tickets, in kaso kana iya saye for bet, in kayi sa'a ka samu Grams da yawa, in kuma anyi rashin sa'a shikenan.


Bayan haka tsarin Gramfree na tafiya ne kan levels, lokacin da akai login za a fara a level 1.


Akwai wata alama daga saman dashboard dake nuna cigaban level duk wani aiki da za ayi a ciki yana matsawa har ya cika, sai a shiga next level, to bayan kammala kowane level ana bada 2.0 Gram.


Sannan akwai user level a Menu, inda mutum zaiga percentage dinsa a level din da yake. 


Domin karin bayani da kuma fahimtar yadda abin yake ku kallo wannan video.Sai mun hadu a wani sabon darasin insha Allah.

Comments