Main menu

Pages

KAREN SA NA SADUWA DA ITA A MADADINSA

 

MIJINA NA HADANI  DA KARENSA YANA SADUWA DANI – MATAR AURE TA KOKA


Wata mata ta bada labarin yanda mijinta yake hada ta da karenshi yana saduwa da ita a madadin shi.“Nayi nadamar auren mijina, na bari son kudi ya rude ni, ina da saurayi na da yake so na amma naki bashi dama saboda shi din dan bautar kasa ne.


“Bana son jiranshi na tsawon lokaci sannan kuma bansan lokacin da zai tsaya da kafarshi ba. 


Na hadu da mijina bayan sati biyu da rabuwa da saurayi na dan bautar kasa da nayi, mijin nawa yana da motocin hawa guda uku da kuma tamfatsetsen gida, 


yana zuwa ya daukeni kullum da yamma mu fita shan iska, na fara sonsa kuma na aminta da auren sa amma bayan munyi aure sai lamura suka canja saboda bai taba saduwa dani ba.


 sai dai ya bugar dani ta hanyar sanyamin abin maye a abun sha sannan ya sanya karen shi ya sadu dani.


“An dauki tsawon sati biyu hakan na faruwa sai nazo na daina shan abinda yake bani, duk da cewa ban taba tunanin kare ne yake tarayya dani ba har sai wata rana da yazo ya bani lemo


 nayi kamar nasha na kwanta na fara baccin karya har da munshari. Ya shigo dakin ya duba ya tabbatar da cewa nayi bacci sannan ya fita ya shigo da karen.


“Ya karantawa karen wadansu abubuwa sannan ya turo shi zuwa gareni a wannan lokaci na bude idanuna na fara ihu.


“Yayi ta roko na akan na amince muyi tarraya da karen idan ba haka ba zai haukace ni kuma naki yadda daga baya ya haukace.


“Karen nashi shine sirrin dukiyar shi, yana mallaka masa jikin mace ne don cika mummunan kudirin sa.


“Daga baya naje asibiti naga likita inda ya shaida min cewa mahaifata ta riga ta tabu, na dawo cikin bakin ciki da damuwa saboda na bari son kudi ya rude ni.


“Daga karshe ina shawartar duk wata mace da cewa karta kasance iri na, idan ta samu mai sonta da gaskiya tayi auren ta.”

Comments