Main menu

Pages

HATTARA DAI AFRICAN'S KU NATSU KU MAIDA HANKALINKU, KUNA NAN ZAUNE WASU NA CAN NA TSARA YADDA ZASU KASHE KU!!!


 

Assalam alaikum. Allah Yayi gaskia, dama Allah Ya fada mana cewa yahudu da nasara basu son mu kuma baza su taba son mu ba.Sannan duk abinda kaga masu jajayen kunnuwan nan sun maka to wallahi sun san ta inda zasu fanshe dum abinda sukai.Tun farkon shigowar corona virus bincike da dama ya nuna kirkirarta akayi, kuma an kirkireta ne saboda 'yan  africa.


Saboda mu mune keda careless kar ma Nijeriya da tafi dukkan sauran kasashen africa nuna halin ko in kula ga al'ummarta.


Duck da cewa Nigeria itace giwar africa tafi kowacce kasar africa arziki, da yawan mutane, amma kuma itace jaa baya a dukkan kasashen african'sKenan duk matsalar da zata kunno kai a Africa to kai tsaye Nigeria take tun karowa gadan-gadan.Lokacin da corona ta fito sai Allah cikin ikon Sa sai yayi masu kaikayi koma kan mashekiya, inda sukai ta mutuwa, amma ikon Allah sai ya zama mu africa batayi mana barna ko da rabin rabin asarar rayukan da sukayi.Da yake shi mara imani akowane lokaci baya hankalta ko isharantuwa da hukuncin Allah, da suka ga wancan karon basu samu nasara ba to shine suka dauko sabon salo.Sabon salon kuwa shine ta hanyar kirkiro da (Coronavirus Vaccines) wato riga-kafin cutar korona.Allah Sarki to idan kura na maganin zawo to tayi ma kanta mana.Damu dasu waye yafi bukatar riga-kafin cutar korona???


Su da suka rasa rayukan mutane da yawa ko kuwa mu da shigowarta da tasirinta duk iyakacinsa a biro da takarda.Tabbas na yadda akwai cutar korona, kuma na yadda ta shigo kasar Nigeria, amma fa ba yadda ale fada a baki ba.In da ace yadda take rubuce a record haka take a zahiri to tabbas da a unguwarmu sai an samu mutum 5 ko goma a cikin giadanmu da ansamu akallla ko da mutum daya ne.But abin haushi shuwagabannin mu sun biye ma wadan da keson ganin bayanmu sunan basu gudummuwa kan wannan matsala ta cutar korona.Shirin masu jajayen kunnuwa shine, sunce mu African's bamu da wani amfani, mu talakawa ne population na Duniya yayi yawa din haka zasu rage yawan mutanen saboda world economy. 


Kuma a nasu hangen mu Africa zasu kashe mutane trillion uku, tunda bamu da wani amfani, shine sukace zasu Fara bincike a Africa suga ta ina zasu fara, ko kuma ta ya zasu rage adadin wadanan mutane a nan africa.To shine fa suka kirkiro wannan vaccine din, babu abinda ke cikin wannan rigakafi in banda guba, gubar da zatayi aiki a hankali a hankali a jikin mutum har zuwa lokacin da suka tsara adadin lokacin da allurar zatayi a jikin mutum kafin ta kasheshi.Kar mu kula da shugabannin da suka bada jikinsu akayi masu, a kalla dama tasu ta kusa karewa mutum dan shekara 80 don ya bada jikinsa anyi masa ba abin mamaki bane saboda duniyar kwana nawa ta rage mashi, kuma koda ba mutuwa ba a kalla bazai yi shekara goma a gaba kuma ya amfani kanshi ko wnainsa ba.In dagaske ne a yo video cewa gashi ana yi mashi da shi da iyalansa duka har ma da jikoki.To koma dai yane mutane kar wanda ya yadda akai mashi wannan allurar sabo da kwanaki ma na turo video na wata baturiya da akai ma allurar za ago fira da ita a live TV sai gashi nan take ta fadi ta mutu.Don gaskata magana na akan yadda ake shirya yadda za akashe mutum Trillion uku a Africa, to ki kalli wannan videon.
Allah Kayi mana tsari da dukkan sharrin masu sharri albarkar Annabi Muhammad SAW. Ameen

Comments