Main menu

Pages

GARABASAR SAMUN KUDI KYAUTA BA TARE DA KO SISI BA ZAKA SAMU 5000 TASHIN FARKO

 

GARABASA A KYAUTA TARE DA YIN AIKI KALILAN ZAKA SAMU 5000 TASHIN FARKO.Aslm barkanmu da sake haduwa, wannan karon nazo maku da wata hanya mafi sauki da zaku samu kudi kyauta bare da kun saka ko sisin kwabonku ba.Wannan hanya kuwa ita ce GDAX, hadin gwiwa ne  na kamfanoni guda uku., 


Wato Amazon, Jumia da kuma Payporte. Order kawai zakayi da kudin da suka baka, shikenan ka gama tasks dinka.Da farko dai zaku shiga  wannan link din, fuska zata bayyanar maku inda zakuyi Register.Zabi biyu ne ko kuyi register da phone number ko kuma da email, but preferably shine kuyi da Email saboda wajen sanya code din in phone number ne sai kayi ta jira basu turo ba.


Amma Email nan da nan suke turowa. To idan kasa Email sai kaje layi na gaba ka sanya password. Daga nan sai ka danna wani dan akwati akasa na agreement, sai ka danna continue, wajen da zaka saka verification code din zai bayyana sai ka danna send code.Sai ka je Email dinka ka duba zakaga sako daga GDAX, daga nan sai ka dauko numbers din guda hudu ne sai kasa sai kayi confirm shikenan kayi Register.Idan ka yi login sai ka duba account daga kasa farko wajen damar ka da ka shiga zakaga 5000 dinka a account.Daga nan sai ka dawo Home na farko Kenan wajen hannun hagu daga kasa, zakaga orders gasu nan da yawa. 


Sai ka danna order guda  a ciki, zai nuna maka wata fuska kamar haka
Sai ka danna GRAB NOW,  idan ka danna zai ta searching kana masu talla zakaga kamfanoni nata bayyana daya bayan daya, Idan ya gama zai nuna maku 'metchant found'

 Na biyu kuma product matched.Shikenan kun gama zai nuna maku wannan fuskar inda zakaga  ansa SUBMIT ORDER, sai ka danna shikenan zakaga yayi submitting successfully.Da ka gama wannan aikin zasu baka 500 bisa 5000 din da kake da ita.Lokacin da zaka fara zaka fara ne da level 1, level 1 kuma kullum mission daya yakeyi, wato kullum zaka samu 500, idan kudinka suka kai 20000 sai kayi withdraw, in kuma kana so ka yi upgrade to level 2 sai kayi upgrading.Anan missions dinka zasu karu kuma kudin ka ma zasu karu.Idan ka shiga account zaka ga waje kamar haka recharge da kuma withdraw, idan fito da kudinka kakeso kayi sai ka danna withdraw.Idan kuma upgrading zakayi sai ka danna recharge.


Amma wajen withdraw akwai bayanan da akeso ka cike, so idan ka duba duk zaka gani bayanan account details da email da phone number duk sai kasa.


Don karin bayani ga wani video, wanda wani yayi bayani yadda akeyin komai dalla-dalla ku shiga ki lallai.Allah Ya bamu sa'a da rabo mai amfani.


Sai mun hadu a wani darasin Insha Allah

Comments