INDIRECTLY ANA SON A CINYE AREWA DA YAKI IDAN BAMU FARGABA Husnah03 Fadakarwa 19 April 2022 ANA NEMAN CINYE AREWA DA YAKI Mu sani cewa abinda yake faruwa a Arewa na ta'addancin Boko Haram, Garkuwa da mutane, harin 'yan bind... Read more
KO KINSAN AMFANIN RUWAN LALLE GA FATARKI Husnah03 Ado da kwalliya 19 April 2022 Amfanin Ruwan Lalle a Fata Jama’a da dama sun san cewa lalle abin ado ne ga mace. Bayan haka ruwan lallen ma na da matukar amfani ga fata. ... Read more
YADDA AKE HADA LEMUN KWAKWA DA ABARBA. Husnah03 Mu koma kitchen 18 April 2022 Lemon Kwakwa Da Abarba Kayan Hadi 1.Kwakwa 2.Abarba 3.Lemon zaƙi 4.Sugar 5.Flavour Yadda Zaki hada Za ki goge kwakwa da abun goga kubewa,... Read more
KO KUNSAN WANNAN SIRRIN GAME DA CARROT Husnah03 Kiwon lafiya 18 April 2022 Amfanin karas ga Fata Kamar yadda aka sani cewa karas na dauke da sinadarin bitamin A domin gyara ido da ganin mutum, bayan haka, akwai ab... Read more
ALLAH SARKI, JIYA BA YAU BA KALLI YADDA TSUFA YA FARA BAYYANA A FUSKOKIN WASU JARUMAI MATA Husnah03 Labaran Kannywood 17 April 2022 A yau post dinmu mun qara leqawa Kannuwood ne muka dauko video da yake Dauke da hotunan fuskokin wasu shararrun Jarumai da a da can sune ke... Read more
HANYA MAFI INGANCI DA ZAKI MAGANCE NANKARWA Husnah03 Kiwon lafiya 17 April 2022 Yadda za a Magance Nankarwa Da farko dai shi Nankarwa wasu tabbai ne layilayi da suke fitowa mace a jiki musamman wacce ke dauke da ciki zuw... Read more
DALILIN DA YASA AKA DAINA GANIN WADANNAN JARUMAN Husnah03 Labaran Kannywood 16 April 2022 A yau ma munzo maku da Wani video Wanda yake dauke da hotunan wasu Jarumai Mata da aka daina ganinsu a film, da dalilin da yasa aka daina ... Read more