Main menu

Pages

CIKAKKEN BAYANI GAME DA MUTUWAR MUHAMMADU BUHARI


 

Abubuwan Da Ya kamata kusani A game da Mutuwar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.


A yau Lahadi 13/7/2025 ne da Misalin karfe 4:00pm yamma Allah Ya karbi rayuwar tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Ya rasu a wani asibiti da ke cikin birnin London.


Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi gwagwarmaya a kasar nan kasancewar sa tsohon Soja da akayi yakin basasa da shi, sannan Kuma ya mulki kasar nan a mulki Soja sannan Kuma ya mulketa a mulkin farar hula.


Wanda bayan daukar sa da shekara biyu ne kacal Allah Ya kaddara kwanansa suka kare inda ya rasu a yau. Ga wani Karin bayani daga wannan video, inda za ku saurayi cikakken bayanin Mutuwar tasa.

Muna da affliate link ga smartwatch nan Mai kyau ku shiga ku siya cikin farashi Mai sauki.

Ku danna nan

Mu danna nan




Comments