Main menu

Pages

YANDA AKE HADA SHAYIN GINGER DA KANUMFARI

 


Yanda Ake hada Shayin ginger da kanunfari


Abubuwan da za a bukata;

- Citta

- Kanun fari

- Ruwa

- Yellow lipton

- Sugar


Mataki na farko

Idan kika daka cittarki tare da kanumfari sai ki zuba su a tukunya ki zuba ruwa yanda kiko so ki rufe idan ya dahu zaki ji kamshi ya biye ko ina kuma zai dinga kumfa.mataki 2

Sai a sauke atace shi  azuba sugar yanda akeson shi sai asaka ko wane irin lipton ake so ba lallai sai yellow ba.

Comments