Main menu

Pages

CIKAKKEN BAYANIN ALAKAR DAKE TSAKANIN MARIGAYI NAFI'U DA HAFSAT CHUCHU

 


Cikakken Bayanin Abinda Ke tsakanin Nafi'u Da Hafsat Chuchu, kafin ta kashe shi.


Cikin satin nan ne social media gaba daya ta dauki dumi akan wata badakala ta kisan Kai da wata matar aure tayi, inda ta kashe abokin mijinta kamar yanda Ake fada.Inda a yau na kawo maku wani video Ina kawar Hafsat Chuchu ta warware komai ba tare da ta boye komai na game da irin alaqar dake tsakanin shi Nafi'u da Kuma matar aure. 


A gefe GUDA ma akwai abokin Nafi'un da ya fito shima ya Fadi albarkacin bakinsa inda yake wanke marigayin. Ga video ku saurara. Allah Ya sa mu fi qarfin zukatanmu.
Comments