Main menu

Pages

INGANTATTUN HADIN GYARAN MACE 'YAR GATAN MIJINTA

 Ingantattun hadin Mace 'yar gatan Mijinta.

Albishirinku Matan kwarai masu albarka!! Ina mata masu san su matse tsaf? To ga dama ta samu cikin sauki. Ki samu ganyen magarya da lalle ku dafa. Idan ya huce sai ku shiga ciki.Idan kuma an fito sai ayi turaren kanumfari, Idan kina so kisa misk amman ba dole bane. Zaki matse tsaf. yatsa ma da kyar Zai shiga.
Hanya ta biyu Kuma Zaki nemi;

- Aloevera

- Kanumfari


Ki sami aloevera ki samu karo ki jefa kanumfari, ki tafasa ki dinga kama ruwa dashi, sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki insertn in kina so tun safe kitayi kina wankewa da ruwan dumi, sai kuma ki hada shi kadan da zaitun ki insertn in zaki gurin oga.Hanya ta uku Zaki samu;

- Man tafarnuwa

- Man habba

- Miski farin.


Ki kwabasu waje daya Kina inserting a gaba Yana cire infection ya sa wajen kamshi Yayi tighting dinki ya kuma sa wajen yayi laushi da taushi. Ga wani Sirrin Lemon tsami zaki matse guda 5 sai ki juye ruwan kaninfari a ciki wanda aka jika sai ki juye peak milk1 ki saka sugar ko zuma kadan kisha.

Comments