Main menu

Pages

HADADDEN HADIN KASAITATTUN MATA HAR GUDA UKU, DA BAYANINSU DALLA DALLA

 Hadin Kasaitattun Mata don Karin Ni'ima da yadda za a yi hadin har guda uku.


Hadi na farko zaki nemi kayan hadi kamar haka:

- Soyayyen Ridi

- Aya

-  Dabino

 - Garin kanunfari

-  Madarar shanu


Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki daka ki tankade ki zuba a cikin madara ki juya ki dinga sha.
Yadda Ake Hadin Garin Ruman Don Karin Ni'iman Mace:

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

-  Garin ruman 

- Garin habbatur rashad 

- Garin zabib

 - Garin citta

 - Zuma


Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin zuma ki juya ki dunga sha.
 Yadda Ake Hadin Dayake Kara Ni'iman Mace:

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

 - Garin albabunaj

 - Garin habbatur rashad 

- Garin cikwi

 - Garin citta

- Madarar ruwaZaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki zuba a cikin madarar ruwa ki juya ki dinga sha.


Yadda Ake Hadin Dayake Magance Fitar Iska A Gaban Mace:

Zaki nemi kayan hadi kamar haka:

- Kur - Kur

 - Garin albabunaj

 - Garin habbatur rashad

- Garin citta


Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki tafasa ki dunga sha kuma kina zama a cikin ruwan da dumi.

Comments