Yanda za a Magance ciwon zuciya da sukar Qirji.
Masu Fama da Matsalar Ciwon Zuciya, ko Wani Lokacin Kana jin suka tacikin Kirjinka to ga Magani Kyauta Dan Allah.
Za a nemi wadannan abubuwan kamar haka
- Habbatussauda me Kyau
- Zuma ½ Lita Original
- Man Habba Me Kyan
Yadda Za a Hada
Bayan ansamo Habba original da zuman, sai a hadesu waje Guda, idan ba dakakkiya bace adaka Habba din tayi laushi, asamu mazubi mekyau ahadesu.
Yadda Za ai Amfani da Maganin
Za ana shan karamin cokali ne 1 da safe kafin aci Abinci, anaso asamu awa 2 sai aci Abinci.
Shikuma Man Habban za a shane karamin cokali 1 Bayan anci Abincin .
Za a Yi Hakan tsawon wata 2, In sha Allah Za a Samu waraka Sosai, ba a iya Ciwon Zuciya ko sukan Kirji bama, Yana warkar da Matsalar cushewar Ciki, ko Nauyin Jiki, da Matsalar asma.
Aguji, Shan Ruwan Sanyi, Energy Drinks , Power horse ko Cin abu me Gishiri da yawa .
Comments
Post a Comment