Main menu

Pages

ADO GWANJA YA SAKO WAKA A KARIN FARKO DA TA JANYO MAI YABO DAGA KO INA

 Karon farko, Ado Gwanja ya saki Waka Mai ma'ana da ta janyo Mai yabo daga ko ina

A Karon Farko, Ado Gwanja Yayi Wakar Da Kowa Ke Yabonsa! Sabuwar Wakar Da Mawakin Ya Sake Itace Ta Yabon Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W).
Sakin Wakar Ke Da Wuya, Mutane Da Dama A Shafukan Sada Zumunta Da Kuma Zahiri Suketa Nuna Yabonsu Da Kuma Allah San BarKa Ga Mawaki Ado Gwanja.
Wakar Yabon Da Ya Mata Kirari Da “Mabudin Sirruka” Tuni Dai Wakar Aka Fara Hawanta A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok, Inda Maza Da Mata, Jarumai Da Gama Gari Kowa Ke Hawa Sabuwar Wakar Tashi.Ga Wakar Kuji Yadda Mawakin Ya Rairata cikin Salo Na Ilimi Da Nutsuwa.Comments