Main menu

Pages

ABINDA ZAKI KI MATSE GABANKI IDAN MATSALA TA FARU TA BUDEWAR

 
Hanyar da Zaki bi ki Matse Gabanki, idan kin samu matsala ta fyade, ko tsalle - tsalle ko Haihuwa.                                             

Mata da yawa suna fama da wannan Matsalar ta Budewar gaba, wasu In sun Haihu, wasu kuma in suna hawa Keke me taya biyu, wasu kuma In suna Tsalle-tsalle, wasu kuma In Anyi Musu Fya’de.
Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo kamar na Yarinya wacce batasan ‘Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:-
Bagaruwar Hausa, Ganyen Magarya.

Idan kika samu wa’dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati.
"Matukar kuna son samun nutsuwa da kwanciyar hankali anan duniya da cikin qabari da kuma gobe Alqiyama, to ku kauracewa bokaye da aikata duk wani nau'i na bokanci, sai ku kama Allah ku tsaya gareshi SHI kadai, domin shine kadai abin nufi da bukata ba waninsa ba."


Allah Ya datar damu Duniya da Lahira.

Comments