Main menu

Pages

YANDA ZA AYI AMFANI DA GANYEN PARSLEY WAJEN INGANTA LAFIYA


Amfanin parsley ga Lafiyar Dan Adam da yadda za a sarrafa shi wajen inganta Lafiyar jiki 


A yau na kawo maku wani video da Dr Abdulwahab Bauchi yayi cikakken bayani akna amfanin da Ganyen parsley me dashi ga Lafiyar Dan Adam.Da Kuma hanyoyin da za abi wajen sarrafa wannan tsiro domin amfana da sunadarai da Alfanun dake jikinsa. Ga video ku sauraraComments