Main menu

Pages

YADDA ZA A MAGANCE CIWON DAN YATSA(DAN KANKARE) CIKIN SAURI

 Yadda za a Magance Matsalar Ciwon Dan - yatsa (Dan - kankare) cikin Dan lokaci kadan Insha Allah.


Ka nemi Ruwan khal tuffa me hoton Apple a jikin kwalbar guda daya, sai ka nemi Man habbatussauda kamfanin Mirracle yar Algeria babban kwalba guda daya, Sai man Tafarnuwa dan misrah guda biyu.
Sai ka hade man habbatussada da man tafarmuwan cikin wani abu me tsafta kaman robar gorar ruwa ta faro me tsafta, sai a karanta fatiha kafa bakwai a cikin maganin, hucin karatun ya wadatar ba sai an tofa ba.
Sai ka dinga wanke yatsan da wannan ruwan khal tuffa me hoton Apple din, in ya dan bushe sai ka nemi auduga ka dangwali hadin man nan ka sashshafa ya ratsa ciki da wajen yatsan, kuma ka je Pharmacy ka sayi Ogomontin ka dinga sha daya safe daya yamma. 
Indai kabi kuma kayi abinda nace na baka kwana uku InshaaAllahu Ka dinga yin haka safe da yamma zaka sha mamaki domin zai motse kuma zai warke da gaggawa Insha Allah.

Comments