Main menu

Pages

YADDA ZA AYI AMFANI DA 'YA'YAN KABEWA WAJEN KARA LAFIYA

 Yadda 'Ya'yan Kabewa suke da matukar amfani ga Lafiyar Mata da Maza

Yayan kabewa wasu yayane masu kama da yayan kankana saidai sunfi yayan kankana girma ana samun sune atsakiyar kabewa bayan anfasata.

Sanadiyyar rashin sanin amfanin wannan yaya mutane dayawa sukan zubda wadannan diya bayan sunada alfanu sosai ga rayuwarmu ta yau da kullum.

Yayan kabewa suna dauke da sunadarin antioxidants wadanda ke bada kariya daga kamuwa da wasu cututtuka ga dan adam.


Bayan haka ana sarrafa wannan diya domin inganta lafiyar sperm, saboda yayan kabewa na dauke da sinadarin zinc , sinadarin zinc yana inganta lafiyar alaura sannan yana kara sha"awa dakuma karin sperm lafiyayye.
Inganta Lafiyar Jariri a ciki

Sinadarin zinc dake kunshe da yayan kabewa na karfafa garkuwar jiki. Idan mce nadauke da juna biyu tana amfani da garin yayan kabewa to insha Allahu cikinta bazai bareba sannan jaririn zaisamu cikakkiyar lafiya.
Yadda Ake amfani da yayan kabewa.

(1) Cokali guda na zuma da rabin cokalin garin yayan kabewa asha da safe kafin a karya.

(2) Rabin cokali a zuba cikin yoghurt asha.

(3) Ana zuba cokali daya cikin miya. 


Allah Ya bamu dacewa. 

Comments