Main menu

Pages

LUKMAN NA SHIRIN LABARINA YA SANAR DA RANAR AURENSA

 Lukman na Labarina series yayi sanarwar ranar aurensa.


Jarumin cikin Shirin film din Labarina dake haskawa na kamfanin Saira movie, ya fito ya Samar da masoyansa lokacin aurensa ya kusa cikin wannan watan.
Inda yake Neman masoyan nasa da su taya shi da fatan Alkhairi. Ga sanarwar daga bakinsaComments