Main menu

Pages

HANYAR DA ZA ABI DON MAGANCE KOWANE IRIN TARI INSHA ALLAH

 Yadda za a Magance Tari kowane urine Insha Allah

Maganinka sadidan a hannunka insha Allah, indai ba tarin ajali bane insha Allah cikin yardar Allah za a iya samun waraka biiznillah. 


Ana bukatar abubuwa guda shida kamar haka;

- Kajiji.

- Bakin algarib.

- Jan algarib.

- Tafarnuwa.

- Citta.

- Marke.


Wadannan abubuwa sune za a hada kadan kadan sai atafasa atace arika shan ruwan insha Allah za a iya samun waraka akan matsala na ciwon tari, koda anyi magani a likitance ba a dace ba, koda ankwanta asibiti ba a daceba to insha Allah za a iya samun dacewa. 
Wannan bayani tajruban ne shekaru da dama, lura da lokacin sanyi yasa muka kawo maku wannan.Ko kunsan jamaa dadama sukan sami waraka ta hanyar amfani da wannan maganin, bayan kashe dubbun kudade a chemist, da Kuma  asibiti, daga baya wannan hadin akeyi kuma Allah Yasa a sami dacewa akan matsalar su. 


Dafatan Allah yasa mudace

Comments