Main menu

Pages

HALIN DA SU MR 442 SUKE CIKI A YANZU A CAN NIGER GIDAN YARI

 Halin da mawakin Mr 442 ke ciki a can gidan yarin dake Niger.

A gefe daya kuma mun yi tattaki Niger don kawo maku labarin halin da mawakin nan Mr 442 ke ciki a can Niger din a gidan yari tun lokacin da aka kama su.Kamar yadda kowa ya sani ne cewa Nigeria wata kasa ce da babu doka babu oda, shiyasa diyanta suke nuna halayyarsu na cuwa cuwa da rashin bin ka'idar abu kamar yadda Ake a nan kasar.
Wanda irin hakane ya jefa wannan mawaki cikin wannan tsaka mai wuya tsawon lokaci a gidan yari.Yanzu dai ga cikakken bayanin kuji abubuwan dake faruwa.Comments