Main menu

Pages

A YAU AN YANKE MA ABDUL JABBER NASIR KABARA HUKUNCI

 Hukuncin da aka yanke ma Abduljabbar Nasiru kabara.A yau ne alkali ya kawo karshen shari'ar da akai ta kwaftawa ta wannan Abduljabbar din, a bisa laifukan da yayi na yin tozarci ga fiyayyen Halittar Annabi Muhammad SAW.Don haka ku shiga wannan video don Jin yadda ta kasance a kotun.
Comments