Main menu

Pages

YANDA ZAKI GYARA JIKINKI MATSAYINKI NA MACE DA KARA MARTABA

 Yanda zaki gyaran jiki a matsayin ki na mace don inganta kanki

Gyaran jiki abu ne mai matukar muhimmanci a rayuwa da zamantakewa ta dan adam. Kamar yadda yake a addini wajibi mutum ya kasance yana kula da tsaftar jiki, asali ma tsafta tana daga cikin cikar imani.

Gyara ko tsaftar jiki wajibi ne ga maza da mata amma zan fi karkata shawarwarina zuwa bangaren mata saboda tsaftarsu tafi muhimmanci kasancewarsu abin kwalliya na duniya.

Yadda Zaki gyara jikinki ta fannin Qarin Ni'ima

• Zaki samu kankana ki markada a blender ki saka garin ridi aciki da madara da zuma ki zubawa oga yasha kisha.


• Kisamu kanumfari ki jika kiri kasha kina tsarki yana karin ni’ima da matse Gaban mace.

Domin samun Karin sha'awa da Juriya

• Danyen zogale zaki wanke ki markada shi kitace ruwan ki zuba garin kanumfari da madara da zuma kina sha safe da yamma.

Wannan hadin yana Karawa mace ni’ima sosai.


Duk wadda ta ga wannan sakon itama tayi Sharing domin Allah ya bamu ladan tare.

Comments