Main menu

Pages

HANYA MAFI SAUKI DA ZA A DAI DAITA LEVEL DIN SUGAR(DIABETES)

 


Yanda za a dai daita Level din sugar cikin hanya mafi sauki

A yau bayani ne game da wata fa'ida dake taimakawa masu fama da matsala ta suga wanda yake hawa insha Allah indai anbi wannan hanya zai daidaita cikin yardar Allah.

Abubuwan da za a nema

1. Garin zogale 

2. Ruwa


Yanda za a hada;

Za'a samu ruwa kofi 2 garin zogale chokali 1 da rabi sai a rika tafasawa bayan ya huce sai a kasa biyu asha safe da yamma tsawon wata uku insha Allah zai dawo yayi daidaita

Comments