Main menu

Pages

YANDA ZA A MAGANCE AMOSANIN CIKI DAKE HAIFAR DA WARIN BAKI

 Yanda za a Magance amosanin ciki dake Haidar da warin baki

Akwai amosanin ciki wanda kan rikide daga karshe yake komawa warin baki ga mace ko namiji. Hakan bakaramar baraxana yakan haifarwa wanda duk wanda yake dauke da wannan larurarba. Dankuwa yakan sanya a dinga kyarar mutum.

Kokuma yimasa kallon wanda baya kula da tsaftar bakinsa. Wanda azahirin gaskia ba hakan bane ciwone wanda babu yadda mutum ya iya. Don haka duk wanda yake fama da irin wannan larurar ta amosanin ciki ko nabaki sai yanemi;

Kanunfari; kamar guda bakwai [7] daidai

lokacin da zai kwanta barci yadinga taunawa yana hadiye ruwan. Kokuma yanemi man kanumfarin yadinga shan karamin cokali kafin kwanciyar barci.

Insha Allah zai rabu dawannan matsalar.

Comments