Main menu

Pages

YANDA YA KAMATA KI KULA DA NI'IMAR TAFIN HANNUNKI

 Yanda zaki kula da ni'imar tafin hannunki

1- Man Zaitun

kisamu man zaitun me kyan kidinga shafawa a hannunki da dare bayan kin kammala komai xaki kwanta.

Sannan idan kikai wanka yaxama shine xaki shafe hannun dashi. Xakisha mamakin yadda hannunki xai rikide cikin kankanin lokaci wurin taushi da laushi.

2- Vaseline da Man Zaitun

Kisamu man shafawa na basilin Mara kamshi kihada da man zaitun ki chakudasu sosai tayadda xasu hade wuri daya, 

Kidinga shafawa sau 3 arana  yana Santa taushin fata hadida yakar bushewar Tatar awannan likacin da muke ciki na sanyi.


3 - Man Zaitun da man kade

 kihada xaitun da mankade wuri daya kidinga amfani dashi duk sadda kika gama wani aiki da yadanganci kin taba ruwa.

Hakama da dare idan xaki kwanta kishafa.

Comments