Main menu

Pages

YADDA ZA A WANKE QODA A GIDA CIKIN SAUKI BA TARE DA ANJE ASIBITI BA

 Yadda za a wanke Qoda a gida cikin sauki ba tare da anje asibiti ba ga masu Cutar da Kuma rigakafi

A nemi Ganyen Yalo wato (Garden Egg Leaves), Sai a wanke ganyen da Ruwa me kyau Sai a yayyankashi kanana-kanana,  Sai a zuba a tukunya me kyau tare da ruwa me kyau, Sai a dora a kan wuta tsawon mintuna goma.

Sai a tace a saisaita shi kaman shayi, idan ya Dan huce Sai a shanye cikin karamin Kofi daya, Bayan an shanye da Dan wasu awowi in aka ji fitsari a yi a fili ta yadda za a ga kalar Fitsarin ya chanza tare da fitar da wasu cututtuka Daga Qoda (Kidney) Zuwa mara.

Me fama da Ciwon Qoda ya jarraba Wannan bayani Inshaa Allahu zai dace da waraka da yardar Allah! Me fama da ciwon Qoda yana iya yi kullum sau Biyu a rana har ya dace, me son ya wanke Qodarsa kuma Sai ya dinga yi sau daya a kowacce rana Na tsawon sati daya.
Yah Allah ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu Lada me yawa.Comments