Main menu

Pages

YADDA AKE HADA SHAYIN RAGE MUGUWAR KIBA CIKIN SAUKI
Yanda Ake Hada Lemun rage muguwar kiba

Ga abubuwan da ake bukata

1. Lemon grass

2. Ginger

3. Tafarnuwa

4. Cardamom 

5. Cinnamon

7. Kanumfari

8. Garin zogale

9. Green tea

10. Zuma

11. Lemon

12. Apple cider venegar


PROCEDURE

Shima kamar yanda na yi bayanin sauran ne mace zata nemi dukkan abubuwan including tafarnuwa, zata iya saka danye ko kuma busashshe su dahu tare. Kuma bayan ya gama dahuwa ba zaki ji kamshin tafarnuwar ya fito ba sam. A wanke lemon a yake a ciki ko a matse ruwan in an sauke. Sannan in a misali karamin kofin tea ne sai ki zuba tea spoon na apple cider venegar, sai ki kwankwade kina shanyewa da zafi zafinsa zuba zai fara keto miki sai ki dan yi tsalle tsalle ko ki shiga aikin gida kina yi cikin sauri ki yi ta zuba. Haka nan ki sha shi da daddare bayan kin gama komai zaki kwanta.

In kin ji yunwa sai dai kisha fruits ko vegetables amma ban da carbohydrate. Idan kuma kina da ulcer ko jikinki baya son lemon kamar ni to ba sai kin sanya ba, sai ki nemi irin green tea mai haďe da lemon. Sannan zogale in baki samu ready made ba to ki sa a samo miki danyen sai ki shanya shi a inuwa kada ki shanya shi a rana nan da nan zai bushe

Comments