Main menu

Pages

INNALILLAHI YANDA HATSARIN MOTA YA RITSA DA ALAN WAKA

 yanda hatsarin mota ya ritsa da Alan Waka a jihar KadunaInnalillahi wa'inna ilaihi raji'un, shararren mawakin nan na Kano wato Alan Waka sun hadu da mummunan hadarin mota a hanyar su ta zuwa jihar Kaduna, inda motocin nasu sukai raga - raga kamar ba wanda ya fita.
Amma cikin ikon Allah sun tsira da rayukansu matsalar ta tsaya a iya abin hawan, don kuwa motocin sunyi kaca kaca.Ku saurari Karin bayani a cikin video nanComments