Main menu

Pages

YADDA AKA SHA SHAGALIN BIKIN DIYAR YAYA DAN KWAMBO

 



Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia



An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango Gidan Badamasi.




An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na Gidan Badamasi sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.








Comments