Main menu

Pages

WASU MANYAN SIRRIKA DA YA KAMATA KOWACE MACE TA SANSU

 Muhimman sirrikan da ya kamata kowace Mace ta sansu a matsayin ta na Mace

Yar uwa idan kika rike wannan sirrin da zan baki ba ruwanki da shaye shayen magunguna da tushe tushen abubuwa cikin hq, da nufin matsi. Karki ki dinga saka abubuwa cikin hq da sunan matsi, sai dai zaki iya sa miski da zaitun suna da asali.


 Ki dinga amfani da ruwan dumi mai shiga jiki koda yaushe zaki yi tsarki musammam yayin ala'da.  Kar ki yarda kisa alum ko ruwansa cikin hq, alum baya matse maki hq yana tsotse danshin ki ne, ki qafe shi yasa kk ji oga na shiga da kyar, kuma yana da illa matuka ga tsokar farji. Ki duba misalin yadda yake kafe ruwan kullun awara ko madara ko gumi.


 Karki dinga wanke hq da sabulu mai kamshi ko na wanka, ki nemi wanda akayi dan hq kawai. kuma karki rinkasa yasa da nufin wankewa, zaki iya shigar da kwayoyin cuta ciki, iyakar wajen (Vulva area) kawai zaki wanke. In kina bukatar kanshi agun kisa miski kawai, kuma shima ba kullum ba, a kalla 1 a sati. banda wani irin turaren. 


 In kina son matsi, ki rika yin keagal exercise, wato yawaita matse farji kamar kina tsaida fitsari. Wannan yana da kyau, ki yawaita shan yogurt, yana gyara hq sosai, har yafi madara anfani a hq. Ki dinga tutaren hq kona kanunfari, in baki dashi ki tsuguna kawai kan garwashin dumin na shi ganki.  Ki dinga jika kanunfari kina sha, kuma ki yawaita sha fruit.  


Ki daina tsuguno, yana buda mace, kuma ki daina sa pant din daya kama ki sosai. Ki dinga sa cotton panties. Ki dinga shan zuma sosai. ki daina shan abu mai tsami.  Ki dinga cin zogale, kwakwa, salad, aya, kifi, nama d.s. Da zarar kun gama xxx da mai house ki rika gaggauta wanke gun da ruwan dumi, koda kuwa kin goge, barin gun haka na dakushe ni'imar mace bata sani ba.


 Kuma ki hana mai house wanke gun da ruwan sanyi ko sha, da zarar kun gama yana kashe gabansa.Ya rage masa karfi. In za kiyi wanka kiyi da ruwan dumi koda da zafine,in kuma ana sanyi kiyi da mai zafi sosai kamar jego.


AAllah Ya bada ikon kiyayewa Ameen

Comments