Main menu

Pages

MATSALOLI UKU DA SUKE TUSHEN MATSALAR RASA SAMUN CIKI

 Matsaloli uku mashahurai da suka iya zama tushen Matsalar Rashin Haihuwa 

Kusani; Zaka iya sanadiyyar Kawo karshen Ƙunci,matsalan da dan uwanka/yar uwarka take fama dashi ta hanyar Forwad/Sharing a matsayin sadakatul Jariyyah.

Akwai alamomi guda 3 da Duk mai matsalan rashin haihuwa yazama dole sai yana dauke da wannan matsalar ko dai ya kasance yana tattare da guda 2 ko kuma guda 1 hakan yasa Nayi shawarar yin bayani domin masu wannan matsala watakila karshenta neh yazo domin idan har Ka kasance a masu matsala ta Farko ko ta biyu da alamun karshenta yazo zaa samu rabo InshaAllahu

Na Farko shine:

Sanyin Mara wanda Likitoci ke kira (Toilet infection); wannan shine abu mafi girma a cikin abubuwan da ke haifar da rashin hayhuwa,idan har sanyi yayima mace yawa hakan yakan Haifar  rashin tsayawar Maniyyi a Jikinta ko da kuwa sungama saduwa da maigidanta zai gangaro sometimes ma wasu sai sunyi ɓatan wata daga baya kuma yayi flushing ta dalilin Farin Ruwan dake fita a HQ nasu ko Kaikayin gaba da sauransu

Akwai Kwancewar ciki ta yanda ciki bai taba zaunawa a jikin mace akwai kuma tsinkewar Maniyyi wannan yana faruwa ga mace ko namiji ta yanda daya baya iya Producing available Maniyyin da zai iya shiga a marar mace ya haɗu da nata domin ya bayarda abinda akeso ko kuma itace da matsalan tom hakan yakan haifar da Flushing na wannan maniyyin batare da ya isa ya haɗu da dan uwansa na abokin tarayyar ba

Alamomin wannan sanyin ga macce sun haɗa da

- Rikicewar Al-ada

- Fitar Farin Ruwa a Gaba

- ƙaiƙayin Gaba

- Jin zafi lokacin saduwa

- Daukewar ni'ima 

- Kurajen Farji ds

InshaAllahu idan har wannan neh damuwanki Zamuu baki/baka maganin da inshaAllah zuwa nextyear zaa samu rabo amma idan ubangiji ya amince.


Na biyu kuma:

Matsalan Aljannu(Jinnul Ashik)

A wannan lokacin mafi yawan mata kusan kashi 60% suna fama da wannan matsala ta Jinnul Ashik Musamman Yanmata wadanda basuyi aure ba hakan yakansa mace ta wuce kusan shekaru 30+ batare da miji ba duk lokacin da wani zaizo da niyyar neman aurenta sukan koreshi ta hanyoyi da dama kodai taji ta tsaneshi ko kuma shi yaji yadena sonta gaba daya ko kuma Sai magana tayi nisa idan Ance ya Aiko zakiji tamkar an dauke ruwan sama shiru ko Kuma sai ankusa Auren wani abu yafaru da mijin ko Mutuwa ko hatsari ko wani abun da zaa fasa.

 Wasu sai sunkai shekaru 40 kafin su samu damar yin aure ko da Sunyi a wannan lokacin aljannun idan har sun auresu toh kuwa bazasu taɓa rabuwa dasu ba zasu dawo bangaren haihuwa shima sai tasamu ciki wani lokacin da ta kwanta kafin Safe Zataga cikin yafita, wasu kuma Miscarriage din yayi yawa wasu ma gaba daya basu samun juna 2 din hKa dai shiru bazakisan kina tattare da wannan matsala ba sai kinyi bincike ko wani mai magani ya tabbatar maki da hakan


Alamomin wannan matsala sun haɗa da

- Ciwon kai 

- Ciwon Ciki

- Bari

+ Fushi hakanan ba dalili

- Ramewa hakanan

- Rashin bacci

- Mafarkai kamar na (Ruwa, Jarirai, shanu, macizai da sauransu).

- Rashin Son Karatun Al-Qur'ani da ibada

- Ciwon Kafafu

Da sauransu


Idan har Kina dauke da wannan matsalan shima InshaAllah matsalanki yazo karshe domin muna dauke da maganinta


Na Ukku kuma na karshe shine

Kaddara daga Allah.: Wasu duk wannan matsalan basu fama da kowacce kawai Allah neh bai kaddara zasu samu hayhuwa ba wannan muna danganashi da ƙaddara tare da rungumarta a matsayin musulmi domin wani Lokacin 'ya'yan  ba Alkyri bane ga dan adam.
Idan har kina dauke da matsala na Farko ko Na 2 inshaAllahu zamu baki magani kuma zuwa shekara daya zamu samu gamsasshen labari akan samun ƙaruwa Ammah fa Idan Allah ya amince ya kuma yadda ammah idan na 3 neh saidai Acigaba da addua.

Comments