Main menu

Pages

HOTON JARUMI ABALE(DADDY HIKIMA DA MATAR DA ZAI AURA

 Hotunan Kafin Aure na Jarumi Abale (Daddy Hikima) da Matar da zai Aura.Bayan shan shagalin bikin Halima Atete Kuma sai aka ga wasu hotuna na kafin Aure na Jarumi Abale suna yawo da Matar da yake Shirin aura.
Hakan ya baiwa mutane masu biyar al'amuran Kannywood mamaki Kai har ma da su kansu abokan aikin nasa wato 'yan Kannywood.To mu dai anan sai muce Allah Ya yi tasa Albarka da Alkhairi a cikin wadannan hidimomi masu dadi ki da farin ciki.


Ku shiga wannan video kuji kanun labarin.Comments