Main menu

Pages

HANYOYI GUDA SHA SHIDA DA ZAKU BI DON TABBATAR DA NI'IMAR KI

 Hanyoyi Sha shida da Mace zata bi wajen tabbatar da ni'imar jikinta

KANKANA:: za'a samu kankana a hada ta da gyada a Feraye a markada su a blender asha za'a samu ni'ima a jiki
 DABINO; za'a samu danyen dabino wanda ya fara nuna a dinga ci shima yana kara ni'ima
KUNUN DABINO::uwargida zata sami dabinonta ki cire kwallayeta ta jikashi idan yayi taushi sosai zata markada shi a blender ta saka madara shima yana kara ni'ima sosai
ZOGALE: cin kwadon zogale a yanka a mishi kuni yana. kara ni'ima kuma kisamu zogalen ki me kyau ki shanya shi a inua idan ya bushi Sai dakashi hiringa shi da madara yana kara ni 'ima sosai
YA'YAN ZOGALE: uwargida ki samu ya'yan zogale ta barsu su bushe ta dake su a hade da dabino da cakude ta dinga sha da nono zata yi mamaki sesai hmmm
LEMON AYA: Da kwakuwa uwargida zaki samu ayarki ta jikata ta jiku sosai sai ki yanka kwakwarki kananan ko ta gurza a greader ta hada kuwakusar da ayar ta markada ta tace tasa sugar ko suma tasha zaki shi mamaki

FARAR SHINKAFA: Uwargida zaki samu shinkafarki ki wanke ta idan ki gama wanki war saiki shan yata ta bushe idan ta bushidin saiki samu ya"yan zogate hi hadi su da bushi sheyar shinkafarki ki dakasu sosai saiki tankade su kiringa shi da madara ko nono hmmmm zaki shi mamaki
GANYEN IDON ZAKARA: ki samu ganyen idon zakaran ki hada shi da dabino ki dahashi ki dinga sha da nono
ZAITUN; Mace datake fama da bushewar farji zata samu zaitun tasha cohali biyu sanan ta dinga zubawa a farjinta insha Allahu za'a dace
AlkAMA: Uwargida zaki samu alkamarki surfa a niko miki ita garin zata soya shi a tukunya har yayi ja sai ta ringa deba kina shi da nono mai kyau da zuma kisha zahi yi kamar sau uku hmmmm
COCUMBER : yar uwa zaki samu cocomber ki leraye ta yanka tumatir da atbasaki yanka dafaffen kwai guda uku saiki cin shima yana kara ni'ima sosai

ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA 

 Uwargida zaki samu zuma mai kyau ki zuba garin habbatussauda da man zaitun ki juyashizaki dinga shan babban cokali biyu safe da yamma insha Allahu zaki samu ni'ima

MADARA PEAK: Uwargida zaki samu madara peak gwangwani daya ki hada da danyan kwai ki buga da cokali har sai ya daina kumfa zaki shan зaki samu ni'ima sosai ana da sanyayyar la'asar aki sha
RUWAN RAKE : Zaki samu ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ki maste ruwan ki saka suma cekali biyu zahi samu ni'ima sesai kuma ki ringa shin rake da dayaua ki ringa sha
AYA: haka kuma yar'uwata zaki samu aya ki wanki ta nika hi soya sama sama hi cire jan bauon sahi samu cohati da dabino ki hada su gaba daya ki daha ki dinga sha da none ho madara

YA'YAN ZOGALE: Yar wata zaki samu ya 'yan zogale hi dakashi ki dinga sha da nono ho madara

Note; Duk lokacin da mace take cikin damuwa ko tashin hankali ni'imar jikinki tana daukewa don haka sai a kula adaina sa abu a rai.

Comments