Main menu

Pages

TASIRIN TAZARGADE GA LAFIYAR MACE DA YADDA ZA A YI AMFANI DA SHI

 Tasirin da tazargade keyi ga Lafiyar Mata da yanda zasu yi amfani dashi.


Tazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ma macen da tahaihu ko kuma gabanta yabude sosai,

 Sannan yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda yake janyo abubuwa kamar haka:


- Karancin ni'ima.

- Rashin jindadin saduwa da maigida.

- Bushewar gaba.

- Jinzafi lokacin saduwa.

- Fitar farin ruwa kamar kindirmo.

- Kaikayi, da saurasu.

Yanda Ake Amfani dashi

Za a debi cikin babban cokali daya a zuba shi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso a maimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu zakiga abin mamaki.

A turawa yan uwa su amfana

Comments