Main menu

Pages

RIGIMA TSAKANIN RARARA DA GWAMNAN KANO, DA DALILIN RIGIMAR

 Rigima tsakanin Rarara da Gwamnan Kano Ganduje.


A siyasar bana tayi tsami tsakanin mawakin Siyasa Kahutu Rarara da Ganduje Gwamnan Kano akan bukatar da shi Rarara din ya bukata na a bashi kujeru uku na 'yan majalisa daga jam'iyyar APC.
Inda shi kuma Gwamnan yaki ba Rarara wadannan kujeru da ya nema, inda daga haka shi Rarara ya bude sabuwar jam'iyya Mai suna ADP, inda ya tsayar da Alan Waka da Daddy Hikima wato Abale, da Kuma Nazir Dan Hajia.


Don Jin yadda abubuwan suka kasance tsakanin su sai ku shiga wannan videoComments