Main menu

Pages

BAYANI AKAN LEEMA MATAR DA TA DANFARI MATA MILIYOYIN KUDADE

 Cikakken bayani game da Leemah Matar da ta damfari Mata Miliyoyin kudade.


A yau mun kawo maku labarin wannan matar Mai suna Leemah wadda ta kware wajen iya yaudara da damfara a social media.


Ita dai Leemah kamar yadda Ake zarginta ance taci kudaden mutane da yawa da yi sama dasu, idan akace kudi Kuma ana nufin manyan kudade miliyoyin kudin da Allah ne kadai Yasan iyakacinsu.


Domin kuwa ta damfari Mata da yawa wadanda suka bata kudaden su da sunan Free Oder duk da kiraye kirayen da malamai sukayi akan haramcin irin Wannan cinikayya.

Yanzu dai ga cikakken bayani ga wadanda wannan iftila'i ya fadawa.
Comments