Main menu

Pages

ZAZZAFAR HUDUBA AKAN ADO GWANJA DA SAURAN MAWAKA - DR ABDULLAHI GADON KAYA

Zazzafar Huduba Akan Ado Gwanja da sauran mawaka.

Assalamu alaikum Warahmatullah

A yau Juma'a ne wannan shahararren malamin Musulunci Mai suna Dr Abdullahi Gadon kaya yayi wata zazzafar Huduba Akan mawaka irinsu Ado Gwanja da sauran mawaka dake bata tarbiyya.
Malamin ya nuna takaici da alhini akan yadda mawakan ke Sako wakoki Amma Kuma Azo ana karesu ana Goya masu baya

Ku Kalli video ku saurara daga Bakin Malam don don mu amfana gaba daya..Comments