Main menu

Pages

TOFA! RASHIDA MAI SA'A TA BALLO MA 'YAMMATAN FILM RUWA.

 Rashida Mai Sa'a tace zasu ringa yin Kamen 'yan Matan Kannywood a sabon Gari

Hajia Rashida Mai Sa'a, tace sun hada karfi da karfe, wajen Kamen duk wata 'yar film da take Jin ita shegiya ce, zasu ringa yin patrol, kusufa - kusufa a cikin birnin Kano da sabon Gari don cafke duk wata 'yar film da ke yin badala.Tace sun hada hannu da gwamnati ta Basu goyon baya don haka da 'yan sanda, da 'yan Hisbah, Kai har ma da Karota, don BINCIKO inda 'yan Matan film ke zuwa badala, don hatta hotel- hotel baza su bari ba sai sunje sun kwamuso yarinya.Tace itafa ta gaji da duk Wani iskance iskancen da ake ta zagin 'yan film a kansa. Saboda itama fa 'yar film din ce don haka zata ci uwar masu baya masu suna.Kai hatta masu iskanci da zage -zage a TikTok bata barsu ba, tace duk sai sun dakike wannan mentality din. Don ji daga bakinta dai zai fi ku Kalli Wannan short video din, don ji daga bakinta.Comments