Main menu

Pages

KASAITACCIYAR MACE KADAI TASAN WANNAN SIRRIN

 Sirrin Kasaitacciyar Mace, Kullum Cikin Gyara

Assalamu alaikum Warahmatullah
Yau mun kawo maku wani sirri na musamman don kasancewarki cikin Ni'ima. 

 

 Hadin ridi: Anso miji da mata su ringa amfani da wannan hadin domin Karin ni’ima.

= GARIN RIDI: Za a Samu kankana akasa kashi 3, za’a dauki kashi daya daga cikin 3, sai a hadasu a zuba a cikin blander a markade, sai a zuba garin ridi a ciki, a zuba madara da zuma ki zuba wa angonki cikin kofi kisha ya sha. Wannan hadin yana kara ni’ima da maniyi, yana hana karnin dake fitowa, HADIN RIDI Anso miji da mata su ringa amfani da wannan hadin domin Karin ni’ima yana kuma sa koda yaushe ta dinka bukatar mijinta kusa da ita


= HADIN KWAKWA

1.Ruwan Kwakwa 

2. madaran peak 

3. Zuma 

4. Ridi 

zaki hade su wuri guda ki ringa sha yana kara ni’ima sosai da sosai. = HADIN RIDI DA KANUNFARI

 Hadin Ridi(Karin ni’ima da kuzari) anso miji da mata su ringa sha domin motsa sha’awa.

1. Kanunfari 

2. Zuma 

3. Garin Ridi 

4. Nonon shanu Mara tsami

Ki dafa kanunfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna (dahuwa) sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu mara tsami, ki hade guri daya ki gauraye. Ki saka a firiji ko ki saka kankara idan yayi sanyi sai ki sha. Wannan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya za,a kuma yi= HADIN KAYAN ITATUWA: (Karin ruwan gaba) wannan hadin yana kara ruwa kuma mace da mijinta duk zasu iya sha .

1. Kankana 

2. Kukumba 

3. Tumatur 

4. Mazarkwaila 

5. Madarar peak 

6. Dabino 

A yanka kankana duka harda yayanta, itama kukumba dukkanta za a yanka harda bayan, kada a cire yayan, a yanka tumatur shima kada a matse ruwan cikin sa sai kid aka kanunfari ki jika dabino ki cire kwalayen ki hade su guri guda, ki markada a blander sai ki juye ki saka mazarkwaila ta narke ki zuba zuma sai ki juye madara peak gwangani daya, ki ringa sha safe da yamma zaki sha mamaki. 


= HADIN KANUNFARI:

 Karin ni’ima da motso sha’awaKijika kanunfari shi kadai ki rinka sha ki kuma kama ruwa da shi (tsarki) shima wani nau’in Karin ni’ima ne. (kanufari) = HADIN ZUMA:

 Karin ni’ima da motso sha’awa zaki sami zuma mai kyau ki zuba garin habbatus-sauda da man zaitun ki juye su guri guda sai ki dinga sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma.

1. Zuma 

2. Garin habbatus Sauda 

3. Man zaitun = HADIN DANYAN KWAI: Yana karawa mace kuzari ba tareda ta gajiya ba wajen jima’I kuma yana karawa mace ni’ima da sha’awa.

1.lipton 

2. Danyen kwai 

3. Zuma 

Ajika lipton da ruwa kadan har sai yayi baki, sai ki fasa kwai ki hada shi, sai ki zuba cikin ruwan lipton kina iya zuba madara peak sai ki zuba zuma ki dinga sha.= KARIN NI'IMA:

Zaki iya yin shayin kara karfin sha'awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi sai ki daka kanunfari ki hada da lifton kina sha zakiyi mamaki.= KHAL TUFFA; Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa zasu iya amfanida da KHAL TUFFA a zuba aruwan dumi arin kasha sau2 safe da yamma Allah Yasa adace.= YANDA ZAKI ZAMA MAI NI'IMA:

Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba a ciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama cakwala dadi..

Comments