Main menu

Pages

BREAST DINKI YA ZUBE, KO KINA SO YA MIKE KYAMKYAM, GA YADDA ZAKIExercise din zai gyara kwantaccen breast ya tashi da ingantashi.

Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun kawo maku wani abu Mai matukar muhimmanci ga 'yan Mata, Matan Aure da Zawara. Kowace mace a Duniya Nononta shine abin alfaharinta, Kuma shine kumarta.Zubewar Nono babban kalubale ne ga dukkan Mata, shiyasa muka binciko Wani mota Jiji da ya kamata kowace mace ta ware wasu lokutta don yin wannan exercise wato motsa jiki, don hakan shine zai sa breast dinki ya Mike ya tsaya kyam naturally ba tare da da kin batar da kudinki wajen sayen abinda zai iya cutar dake ba.
Ga video din nan a kasa, Kuma namijine keyin exercise din don yadda Mata zasu ga amfanin hakan a zahiri. Su dai Maza kunsan basu da shi Amma wannan motsa jikin yasa nasa ya dan kumburo. To Abu ya fkumburo a wajen da babu shi Ina Kuma ga inda ke dashi.


Ga video Mata sai a daure da yin wannan exercise kyauta ba tare da bata kudi wajen site siyen magungunan gyaran Nono.
Comments