Main menu

Pages

ABINDA YA FARU BATAN SAKIN WAKAR CHASS DA ADO GWANJA YAYI

 Abinda ya faru bayan sakin wakar Chass Gwanja yayi.

Assalamu alaikum Warahmatullah
To kamar yadda kowa ya sani ne ana ta cakwakiya tsakanin Ado Gwanja da hukuma kan Hana shi sakin wakar Chass a sosai.
To Gwanja dai yayi burus ya kekashe kasa ya sake wannan wakar. Yana sakin wakar kuwa ya fece yabar kasar yaje ya hadu da su Mr 442 da Safa, saboda dai su duka jirgi daya ya kwaso su duk Neman su Ake Ruwa a jallo.

Ga video Gwanja nan da su Mr 442 suna wakar a Sosa. 

Comments