Main menu

Pages

IFTILA'IN DA YA AFKAWA JARUMU TAHIR FAGGE, KU SASHI A ADDU'A.

 Subhanallah, Bala'in da ya afkawa Tahir Fagge 


Kamar dai yadda muka sani ne Jarumi Tahir Fagge Yana taka rawa sosai a cikin fina - finan Kannywood, to sai dai Kuma Wani lokacin sai akaji shi shiru ba a ko ganinshi a film.Ashe ya afka hannun wata matsafiyar Mata ne a Sokoto inda ta asirce shi yayi kaura ga Kano da 'yan uwansa da ilansa duka ya barsu ya tare karkashin wannan muguwar Mata.Daga baya 'yan industry da sauran 'yan uwa da iyalansa aka dukifa addu'a har Allah Ya kwato shi ya dawo gida Kano ya baro Sokoto. Ya Kuma cigaba da yin film kamar da. To sai dai Kuma inda gizo ke sakar sai ga Jarumin ya dawo da sabbin halayya da dabi'un da bashi dasu a da. Inda a dabi'un nasa na yanzu girma ke son yin gardama. Don kuwa yanzu akawi videos dinshi Jarumi Tahir Fagge dake yawo inda yake Zuwa gidan Gala yana yin rawa da kananan yara sa'annin 'ya'yansa inda a rawar ta Kai shi ga taba masu jiki.Abinda akace ko lokacin da yake matashin bai yiba sai yanzu. To koma dai menene sai muyi masa fatan Allah Ya Sanya ya dawo cikin hayyacinta.

Ga cikakken bayanin nan ku saurara kuji.Ga kadan DAGA cikin ire iren wakokin da yake hawa tare da rawar da yake da qananan Yara.Comments