Main menu

Pages

HIRA DA HAUWA WARAKA, TACE DA MUTANE KE DA MAKULLIN ALJANNAH DA BA ZASU TABA SANYA 'YAN FILM BA

 


Inda nike jindadi, mutane Basu da makullin wuta ko Aljannah, balle su zaba mana inda zasu samu


A firan da akayi da Jaruma Hauwa Waraka a daga Bakin Mai ita da BBC ke gabatarwa, tayi cikakken bayani game da irin acting din da take yawan fitowa na rashin kamun Kai.
Sannan tayi bayanin fina - finan da ta fito tun wancan lokacin Zuwa yanzu, tare da takaitaccen tarihin rayuwarta.Ba sai na jaku da nisa ba ga videon firan da akayi da ita kuji daga bakinta.Comments