Main menu

Pages

FIRA KAI TSAYE TARE DA SAFA (SAFARA'U)

 

 Firan da akai tare da Safa (Safara'u)

Yau mun kawo maku firan da akayi da Safiyya Yusuf da ta rikide ta koma Safa daga Safara'u.


A cikin firan ta bayyana yadda Akai ta shiga film din kwana Casa'in na Arewa 24. Da yadda Akai ta rikide daga 'yar film din kwana Casa'in ta koma mawakiya.


To don sauraren wannan fira da akayi da ita fa amsoshin wasu tambayoyi da akai mata sai ku duba videon ga shi a kasa.Comments