Main menu

Pages

YANDA AKE RESET DIN WAYAR ANDROID

 Yanda Ake Reset din Phone Cikin sauki

Wannan hanyar ta reset din waya za ta amfaneka ne idan ka tashi siyar da wayarka a kasuwa, ta hanyar reset ne kawai zaka goge komai naka dake cikin wayar ba tare da ka manta Wani muhimmin abu a ciki ba Wanda za a iya amfani dashi a cutar dakai Don haka ya kamata kowa ya san yadda ake reset din waya saboda gaba.Yadda ake reset din waya

1. Zakaje settings, sannan kayo kasa ka shiga General management.


2  Zaka danna Reset, daga nan zaka Kara danna Factory data reset.


3. Sai ka danna Erase all data button, daga nan sai ka sanya PIN code din da kake amfani dashi wajen unlock din wayarka.4. Daga nan sai ka danna Erase all Data daga nan wayar zata fara resetting.To yanzu da kayi ma wayarka factory reset, zaka iya siyar da wayarka ga kowaye Kuma a ko Ina ba Sauran wani vital nfo naka da ke ciki.

Comments