Main menu

Pages

PHONES DIN DA ZASU DAINA YIN WHATSAPP A OCTOBER

 Daga nan zuwa October wadannan wayoyin zasu daina yin Whatsapp


Whatsapp zai daina aiki a wasu daga cikin iPhones, don haka masu amfani da irin wadannan iPhones din suyi kokarin upgrade to wasu sabbin iPhones din, in har suna son cigaba da chat a WhatsApp.WhatsApp zasu yi alert din wasu masu amfani dashi da wayoyinsu zasu daina aiki ta bangaren WhatsApp chat a October 2022. Saboda Apple's iOS 12 zai zama itace  minimum iphone da zata iyayin Whatsapp. Wato daga iPhone 12 abinda yayi sama.A cikin sanarwa WhatsApp yayi gargadi da Update na last version na iOS don cigaba da yin WhatsApp. Duk wanda bai yi update to WhatsApp zai daina supporting Wannan old version din na iOS daga 24 October 2022.
Don haka masu iPhones sai kuyi kokarin upgrade din wayoyinku to latest version don more ma yin Whatsapp chat.

Comments