Main menu

Pages

MASHA ALLAH, KU KALLI VIDEO GIDAN DA AKA KAI UMMY RAHAB

 


Ummi Rahab ta shiga dakin mijinta


Bidiyon Yadda Aka kai Amarya Dakin Mijinta Lilin Baba, Masha Allah An Samu Kai Amarya Dakin Mijinta, Inda Daga Daurin Aure A Garin Kano, Angon Nata Lilin Baba Ya Dauketa Da Kansa A Motarsa Zuwa Kaduna Inda Zasu Zauna.


Bikin Nasu Dai Yayi Armashi Inda Manyan Jarumai Da Kanana Suka Halarci Bikin Kuma Anyi Shagalin Bikin Nasu Dai Dai Gwargwado, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Rayuwar Auren Nasu.


Kalli Bidiyon Yadda Aka kai Amaryar (Ummi Rahab) Dakinta.
Comments