Main menu

Pages

KAR KA KUSKURA KA SHA TEA BAYAN CIN WADANNAN ABUBUWAN

 Abubuwan da idan kaci to kar ka sake ka Sha tea


Kamar yadda muka sani bayan shan tea da safe a matsayin breakfast to akwai wadanda suka mayar da Shan tea hobby nasu, sukan sha da rana ko da dare ko duk lokacin da sukaji suna da bukatar Shan tea din kawai zasu sha. To yau munzo da Wani bincike da akayi cewa akwai abubuwan da in ka ci ko aka sha to ba a Shan tea don yin hakan zai haifar da matsala.
Da farko cikin abubuwan da in aka ci ba a Shan tea sune; ci ko shan wani abu Mai sanyi. To fa Shan tea a lokacin ganganci ne, don yin hakan kan sa digestive system ba zasuyi digesting yadda ya kamata ba
Idan ka sha Lemon, wato lemun tsami, to ba a Shan tea nan take yin hakan kan iya zamewa acid ko abu mai gas.
Sannan idan kaci wani abu kamar su cheela ko dhokla wandannan abincin indian ne, don haka Shima ba a Shan tea immediately bayan an ci su. Shima yana haifar da matsala wajen digestive system.
Haka bayan gama cin abinci ko wane urine, Shima ba a Shan tea nan take, saboda yin hakan na kawo matsala da ta shafi blood pressure, wanda hakan zai iya zama matsala ga lafiyan zuciya.Don haka Allah Ya sa a kiyaye masu yawan Shan tea.

Comments