Main menu

Pages

IKON ALLAH, KU KALLI TSALA TSALAN MOTOCIN DA AKA BA 'YAN MATAN KANNYWOOD GOMA.

 


Jerin 'yan Matan Kannywood 10 da aka Basu Motoci.

Lallai 'yan Matan Kannywood suna shanawa yanzu. Inda zaka ga yarinya ta shigo harkar Shekara daya Zuwa biyu kaga ta kudance tana hawan manyan Motoci da manyan gidaje.Inda tsoffin 'yan film Maza irinsu na kwango ke korafi ganin Cewar dasu aka kafa Kannywood Shekara da shekaru amma yau gashi ba tasu akeyi ba.To su dai 'yan Matan suna da damarmaki ba kamar suba saboda za a daukesu yin talla da ire iren irin Wannan damar da suke da ita.To hakan ne ma yau muka kawo maku 'yan Matan Kannywood 10 da aka gwangwajesu da Motoci.
Ki Kalli videon don ganin wadanda aka ba da Kuma irin motocin.

Comments