Main menu

Pages

AN TITSIYE MAI KURE 'YAM FILM DA TAMBAYA. HIRA DA MOMO

 


Fira da Aminu Shariff Momo

An yi fira da Aminu Shariff Momo kamar yadda yake yin fira da Jaruman Kannywood a tashar Arewa 24 da irin tambayoyin da yake jefa ma Jaruman da aka gayyato.Inda wasu Jaruman ke ganinnkamar tozarci ne yake masu da wulaqanci inda Aminu Shariff yace shifa Sam ba haka bane, yanayin aikine yazo a haka .

Ga video ku kalla kuji daga bakinsaComments