Main menu

Pages

KARAN FARKO MAI ISKA YA BAYYANA DALILIN RABUWARSHI DA FATI MUH'D BAYAN TSAWON LOKACI DA RABUWARSU

 A yau mun zo maku da video na Sani Mai Iska tsohon jarumi da ya auri Fati Muhammad tun lokacin tauraruwarta na haskawa. BBC ce tayi fira dashi a cikin shirinta na daga bakin Mai ita inda a cikin firan ne yayi cikakken bayanin abinda yasa ya saki matarsa Fati Muhammad tsawon shekaru 17 da suka wuce. Lallai Kam jiya ba yau ba. Ga cikakkiyar firan sai ku saurara.Comments

1 comment
Post a Comment
  1. Dagani fati tafika gaskiya, Allah ya musanya ma kowa da alheri

    ReplyDelete

Post a Comment